Hoton shekara 2021 shine zagaye na goma sha shida na gasar hotuna da ake yi shekara-shekara na Wikimedia Commons, wanda yake tantance keɓaɓɓun gudunmuwar editoci na Wikimedia Commons.
Ana gaiyatar editocin Wikimedia domin su zaɓi hotunan da suka fi burge su a Commons (FP) cikin shekarar 2021, domin su samar da hoton shekara.
Second place: A leaf beetle (Aulacophora indica) (Family: Chrysomelidae; subfamily: Galerucinae) looking out from a leaf hole of Alnus nepalensis tree. Adult leaf beetles make holes in host plant leaves while feeding. They camouflage themselves with these holes. Location: Chitwan National Park, Nepal. Jinginarwa: Mildeep(CC-BY-SA 4.0) 348 votes